iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Dubban al'umma ne suka gudanar da jerin gwano a birnin Nuwakshot na kasar Mauritaniya, da ke nemana zartar da hukuncin kisa kan mutumin da ya ci zarafin ma'aiki (SAW) a kasar.
Lambar Labari: 3481047    Ranar Watsawa : 2016/12/18